Friday, July 17
Shadow

Kai Duniya: Mahaifinsa ya dirkawa wata Budurwa chiki shine yasashi yace shine yayi chikin, budurwar ma ta amince

Studio shot of a young businessman sitting with his hands covering his face against a dark background

Wani bawan Allah ya na neman shawarar abinda ya kamata yayi bayan da mahaifinsa ya dirkawa wata chiki inda yace masa ya je yace shine yayi chikin.

Sannan abin mamaki shine, itama Budurwar da akawa cikin ta amince.

Shine yake neman shawarar abinda ya kamata yayi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ban taba yin addu'a ba saboda Wasan yarace>>Inji Femi Kuti

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *