Thursday, September 17
Shadow

Ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya>>Inji Fafaroma Leo

Shugaban Kiristoci darikar Katolica, Fafaroma LEO XIV ya bayyana Najeriya a cikin kasashen Duniya da akewa Kiristoci Khisan Kyiyashi.

Ya bayyana hakane a sakon da ya fitar kan Khisan Kiristoci da aka yi a kasar Congo

Yayi kiran da a yi addu’a dan daina duk wani rikici.

Karanta Wannan  Bidiyon yanda fada ya barke sakanin wani da ya dakko Kilaki, tace ya bata kudi ta tafi, shi kuma yace mata bai kammala ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *