Saturday, September 26
Shadow

Kall Bidiyon yanda mutane suka rika wasan kura da yaga fastar shugaba Tinubu bayan ziyarar da ya kai jihar Bayelsa

Mintuna 5 bayan da shugaba Tinubu ya kammala ziyarar aki a jihar Bayelsa, Mutane sun dakawa fastocinsa wawa.

An ga yanda ake ta wasan kura da fastocin nasa inda mutane ke ta yagasu a wani Bidiyo da ya bayyana a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Bayanan Sirri da suka fito na karawa Dogarin shugaba Tinubu Mukami sun jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *