Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani dan Arewa da ya dauki hankula sosai bayan da ya dau shatar jirgin sama suka tafi shakatawa shi da iyalinsa

Wani dan Arewa ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta inda ake ta maganarsa.

Dalili shine Bidiyon sa ya bayyana kuma ya yadu sosai inda aka ganshi cikin jirgin sama daya dauka shata shi da iyalansa kadai a ciki suna annashuwa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ana ta sukar Sanata Dino Melaye bayan ganin ma'aikacinsa bashi da Naira Dubu 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *