Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: A baibul an gaya mana cewa dolene Miji ya tabbatar yana biyawa matarsa bukatar Jìmà’ì, idan ba haka ba, zata iya cin amanarsa>>Inji Wannan Matar

Wannan matar ta bayyana cewa, a baibul an gayawa mazaje au biyawa matansu bukatar Jima’i dan kaucewa cin amana.

https://twitter.com/AsakyGRN/status/1937827279239098637?t=A0DINMbjdxhjB2h3J5Dthg&s=19

Ta bayyana cewa, kuma jikin mace an ce musu ba nata bane, na mijinta ne hakanan shima namijin ba nasa bane na matarsa ne.

Karanta Wannan  'Ba mu cire arewa maso yamma cikin waɗanda za su ci gajiyar wankin ƙoda ba'>>Inji Gwamnatin Tarayya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *