Friday, July 17
Shadow

An shiga sabuwar shekarar musulunci ta 1447 a Saudiyya

An watan sabuwar shekarar musulunci ta 1447 bayan hijira a Saudiyya.

Cikin wani saƙo da shafin Haramain na Saudiyya ya wallafa ya ce an ga watan da maraicen yau Laraba 25 ga watan Yuni.

Hakan na nufin shekarar 1446 ta zo ƙarshe wannan rana a ƙasar ta Saudiyya.

Karanta Wannan  Masu Zanga-zanga sun fito a Legas suna nuna kin amincewa da Zuwan Amurka Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *