Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Allah Sarki, Rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi ta taba Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami sosai

Malamin Addinin Islama, Sheikh Isa Ali Pantami ya tabu sosai da rasuwar Sheikh Dahiru Usman Bauchi.

Bayan Wallafa sakon ta’aziyya da yayi, ya kuma wallafa wani tsohon Bidiyon da suke tare da Dahiru Bauchi inda yaje gaisheshi.

A yau ne dai bayan Sallar Juma’a ake sa ran yiwa gawar Marigayin Sutura a kaishi makwancinsa.

Karanta Wannan  Kasar Ìràn tace idan dai Amurka na son a yi sulhu kan shirin ta na mallakar makamin kare dangi, to itace zata gindaya sharudan da za'a bi ba Amurkace zata mata katsalandan ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *