Monday, March 16
Shadow

Kalli Bidiyon Mùmmùnàn abinda masu qàcèn waya sukawa wata matashiya a Kano

Wannan wata matashiyace da ta sha da Kyar a hannun masu kwacen waya a Kano.

Rahotanni sun ce ta ki yadda ta basu wayar inda suka yanke ta a wiya, amma yankan bai shiga ba sosai.

Daga karshe dai ta sha da wayarta amma sun ji mata ciwo a wuya.

https://www.tiktok.com/@washaummi258/video/7577539322400869639?_t=ZS-91m7c3UjHNY&_r=1
Karanta Wannan  Ku yi hakuri da tsayawa takara sai nan da shekarar 2031 bayan Tinubu ya gama >> Babban Sakataren gwamnati, George Akume ya gayawa 'yan Siyasar Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *