
Wannan amaryar data rera karatun Qur’ani a wajan Bikinta ta dauki hankulan mutane sosai inda akai ta muhawara.
Wasu sun ce wajan ba muhallin karatun Qur’ani bane inda wasu kuma abinda angon yayi ne ya dauki hankulansu.
Irin kallon da angon kewa amaryar yasa mutane ke ta fadar maganganu daban-daban.