Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Hotuna: Peter Obi ya je Rome dan hakartar Binne gawar Fafaroma

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour party, Peter Obi ya je Rome dan halartar binne gawar marigayi Fararoma Francis.

Nan da ranar Asabar ne dai ake tsammanin binne gawar Fafaroman.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka rikawa wasu mata Allah wadai saboda yanda suka rika kwanciya a jikin mawaki Davido a zuwan da yayi Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *