Friday, July 17
Shadow

Baya halatta mace ta aikata Zyna saboda yunwa ko wata bukatar Duniya>>Inji Sheikh Dr. Ahmad Gumi

Malamin Addinin Islama Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa yunwa ba uzuri bane ga mace ta aikata zina ko kuma tace wai dan ‘ya’yanta su yi makaranta duk bai halatta ba.

Yace a guri daya ne kawai ya halatta mace ta aikata Zyna shine idan aka ce za’a kasheta idan bata yadda ba.

Malam ya bayyana hakane a wajan karatun da yakevna ranar Juma’a da yamma a masallacin Sultan Bello dake Kaduna, kamar yanda wakilin hutudole ya halarta.

Karanta Wannan  Ni matsala ta dake shine naga kina sayar da maganin mikewar Nonuwa, amma da na kalli Bidiyonki babu kaya a jikinki, naga ke nonuwanki ba a mike suke ba, to kinga Maganin karya kike sayarwa kenan>>VDM ya mayarwa da Babiana martani bayan da tace ya taimaketa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *