Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ana rade-radin AhmadXM zai kara aure da kawar matarsa Safeera me suna Raihana

Hattara matan Aure masu close friends ko bestie dabasuyi aureba,

Naleko nakawo muku gulma Dake faruwa a TikTok, Rihanna yar Ghana ce Bestie safeera matan Ahmed Xm,duk hidima biki dakomai dashige da fitan biki Ahmad da safeera, Rihanna CE kangaba, Rihanna tashige Xm Academy na Ahmad sukayi shakuwa na bala,I ,labari Dake yawo Rihanna classic girl CE tazama budurwan Ahmad Xm, bikinta sauran Yan kwanaki wasu nazargi Ahmed ne zai aureta ,
Wasuma since tashigema safeera ne dan ta auri mijinta tunda Ahmed nada kudi.
To yanzu safeera da Rihanna ba Bestie
Wanan maiza Akira kwadayi ko cin,Amana
Maganganu Dake ta yawo kenan a TikTok.

Karanta Wannan  Dalla-Dalla Ji Dalilin da ya sa Ganduje bai je tarɓar Tinubu ba a Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *