Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Ana zargin Gfresh ya dauki matarsa suka je gidan Sadiya Haruna duk da itama tana da aure suka yi lalata

A wani Live da suka yi tare da Gfresh da Sadiya Haruna da sauransu, Sadiya tace Gfresh ya mata munafurci.

Saidai tace kada ya sake dan idan ya sake zasu sake yin irin fadan da suka yi aka jisu a baya.

A yayin jawabinta, ta bayyana wani zargi da ake musu ita da Gfresh da matar Gfresh din.

Wai ya dauki matarsa sun je gidanta sun hadu sun yi lalata.

Sadiya ta musanta wannan zargi inda tace bai faru ba.

Saurari bayaninta a Bidiyon kasa:

Da alama dai lamarin be yiwa Sadiya Haruna dadi ba.

Karanta Wannan  Ji dabarun da Shugaba Tinubu ke amfani dasu wajan jawo hankalin 'yan Adawa zuwa APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *