
Rahotanni sun ce a wani taro da aka yi na masu ruwa da tsaki daga Arewa maso gabas an baiwa hammata iska.
Taron dai an yi shi ne dan nuna goyon baya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben 2027 me zuwa.
Saidai an kira sunan Tinubu amma ba’a hada da kashim Shettima ba.
Hakan ne yasa guri ya rinchabe aka rika baiwa hammata iska.
Lamarin dai ya dauki hankula