Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Auren da Rahama Sadau ta yi ta kyauta, Ki daure ki zauna a gidan mijinki, ki masa biyayya>>Inji Malam

Malam ya yabawa Rahama Sadau bisa auren da ta yi inda yace abin zai zamewa mahaifinta Alheri kuma suna fatan zata zauna tawa mijinta biyayya.

Malam ya jawo hankalin cewa, sauran mata abokan sana’arta ya kamata su yi koyi da ita.

A gefe guda kuma ya soki Rahama Sa’idu kan cewa ba zatawa mijinta wanke-wanke ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ina da Ilimin Taurari kuma na hango cewa duk matar data karbi Atamfar da Gwamna ke Rabawa sai ta rabu da mijinta>>Inji Kwankwaso

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *