
Malamin Addinin Islama, Sheikh Dr. Ahmad Gumi ya bayyana cewa, Ba kowane Hadisi ne ake yadda dashi ba.
Yace kamar yanda a addinin kiristanci ake da Old Testament da new Testament hakanan a hadisi ya kamata a rika gayawa mutane su rika sauraren matsayar malamai akan Hadisai.