
A wata muryar wa’azinsa da aka ji ta yadu sosai a kafafen sada zumunta, an ji malam Aminu Ibrahim Daurawa na fadar cewa, ba laifi bane a rika sauraren wakar soyayya.
Malam yace ana iya sauraren wakar soyayya har a haddace ta.
Yace kuma idan mutum na gida zai iya rika rerawa matarsa.