
Wata Bahaushiya me shekaru 33 wadda bazawarace tana zaune a kasar Ingila, tace tana neman mijin aure har daga Najeriya.
Ga wanda ke so zai iya yin magana a kasan wannan Bidiyon ko ya aikawa matar me jawabi da lambar wayars.
Da yawa dai sun bayyana suna da ra’ayi amma kana iya gwada sa’arka.