Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyo: Bakin cikin dake damuna shine har yanzu bani da aure>>Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta bayyana bakin cikin da take ciki saboda rashin aure.

Murja ta bayyana hakanne a shafinta na Tiktok bayan da wani ya mata maganar aure.

@murjakunya0

Replying to @Uthman Uthman

♬ original sound – YAGAMEN

Murja ta kara da cewa Aljanune suka aureta kuma ana ta rukiyya.

Karanta Wannan  Ban son dan Arewa ya zama shugaban kasa a 2027, Dan kudu nake so>>Inji Ministar Al'adu Hannatu Musa Musawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *