Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Cikin sahabban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babu wanda ya rika cewa shi Ahalussunnah ne ya rika kafirta sauran sahabbai>>Inji Digital Imam

Malamin addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, a cikin Sahabban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam babu wadanda suka rika ikirarin Ahlussunah suka rika kafurta sauran Sahabbai.

Malam yace ikirarin Ahlussunah daga baya ya fito.

Karanta Wannan  Laraba ce 1 ga watan Rajab a Najeriya - Fadar sarkin Musulmi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *