Monday, November 23
Shadow

Kalli Bidiyo: Cikin sahabban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babu wanda ya rika cewa shi Ahalussunnah ne ya rika kafirta sauran sahabbai>>Inji Digital Imam

Malamin addinin Islama, Digital Imam ya bayyana cewa, a cikin Sahabban Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam babu wadanda suka rika ikirarin Ahlussunah suka rika kafurta sauran Sahabbai.

Malam yace ikirarin Ahlussunah daga baya ya fito.

Karanta Wannan  Zamu ci gaba da rage farashin Man fetur duk da yana tashi a kasuwannin Duniya >>Matatar Dangote ta sha Alkawari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *