Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Atiku Abubakar ya kaiwa Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ziyara a gidansa a daren jiya

Wannan Bidiyon ya nuna yanda Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya kaiwa Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Sheikh Isa Ali Pantami ziyara.

Babu cikakken bayani game da abinda suka tattauna.

Karanta Wannan  Zargin Biliyan biyu ga Kwankwaso: Babu hankali da lissafi a maganar Baffa Bichi - Abba Gida-Gida

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *