Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Cikin sheshshekar kuka wannan matar tana rokon Dan Allah wani ya fito ya aureta, tace Wallahi ta tuba ba zata kara yin rawar badala a intanet ba, tace kuma zata baiwa duk wanda ya yadda ya aureta naira Miliyan 20

Wannan matar dake da shekaru sama da 40 ta fito tana kuka tana cewa ta tuba da rawar badala da take yi a kafafen sada zumunta.

Matar tace yanzu mijin aure take nema.

Tasha Alwashin bayar da Naira Miliyan 20 ga duk wanda zai aureta:

Kalli Bidiyon a kasa:

Ko kana ciki?

Karanta Wannan  Gwamnan Jihar Kano Tare Da Sarki Sunusi ll Sun Gudanar Da Hawan Sallar Idi A Yau

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *