Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyo: Cikin sheshshekar kuka wannan matar tana rokon Dan Allah wani ya fito ya aureta, tace Wallahi ta tuba ba zata kara yin rawar badala a intanet ba, tace kuma zata baiwa duk wanda ya yadda ya aureta naira Miliyan 20

Wannan matar dake da shekaru sama da 40 ta fito tana kuka tana cewa ta tuba da rawar badala da take yi a kafafen sada zumunta.

Matar tace yanzu mijin aure take nema.

Tasha Alwashin bayar da Naira Miliyan 20 ga duk wanda zai aureta:

Kalli Bidiyon a kasa:

Ko kana ciki?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Amarya, Maryam Malika ta fashe da kuka a wajen bikinta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *