Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo Da Duminsa: A karshe dai an bayyana ainahin Mijin Rahama Sadau, bama dan Najeriya bane

Daya daga cikin wadanda ake bayyana cewa sune suka auri Rahama Sadau me suna Abdullahi Aliyu ya fito ya bayyana cewa bashine mijin Rahama ba.

Yace tabbas suna da alaka me kyau tsakaninsa da Rahama Sadau.

Saidai yace bashine ya aureta ba dan hotunansu da ake yadawa sun kai kusan shekaru 6 da dauka ba sabbin hotuna bane.

Ya kara da cewa, Mijin Rahama Sadau ba dan Najeriya bane, dan kasar Chinane.

Kuma nan gaba kadan za’a ganshi.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Ruwan Sama Ya Sauka Yanzu Haka A Jihar Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *