
Me shirya Fina-finan Hausa, Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa, Mutane sun nunawa Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu Soyayya.
Yace bayan da ya wallafa bayanan ajiyar bankinta, Mutane daga ciki da wajen masana’antar tasu hadda ma daga kasashen waje an rika tura mata kudade.
Kuma yace har yanzu kofa a bude take.