Sunday, March 23
Shadow

Kalli bidiyo yanda sojan Najeriya ya ji rauni a fuska yayin sakkowa daga Jirgin sama

Wannan sojan Najeriya ne yayin da yake koyon sakkowa daga jirgin sama ta hanyar amfani da Lema da ake cewa Parachute ya ji ciwo a fuskarsa.

Bidiyon lamarin ya dauki hankula inda akai ta masa jaje:

Kalli bidiyon anan

Karanta Wannan  Ko Kun Kula Cewa Hussaina Matar Soja Abbas Bai Karbu Sosai A Wajen Matan Sòšhìýal Mìďìýa Ba, Duk Da Cewa Labarinta Yana Da Sosa Zuciya?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *