
Tauraron Tiktok, Hassan Make-Up ya bayyana cewa, yana neman Afuwar duk wanda suka yi fada dashi ya yafe masa.
Ya bayyana hakane yayin da yake kusa da ka’aba yake rokon dan darajar dakin Ka’aban duk wanda suka yi fada dashi ya yafe masa.
A baya dai an ga Hassan Make-Up har kuka ya rika yi bayan da ya samu zuwa Aikin Umrah.