Monday, December 9
Shadow

Kalli Bidiyo: Dan Majalisar Tarayya Daga Kano, Honarabul Aliyu Madakin Gini Kenan Da Makuden Kudaden Da Ya Rabawa Al’ummar Mazabarsa, ‘Yan kudu sunce kudin na bogene

{“remix_data”:[],”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Dan Majalisar Tarayya Daga Kano, Honarabul Aliyu Madakin Gini Kenan Da Makuden Kudaden Da Ya Rabawa Al’ummar Mazabarsa.

https://twitter.com/IU_Wakilii/status/1856674488961712484?t=y6tucAVFsdrKnWdy6DTCMQ&s=19

Bayan bayyanar hoton a kafafen sada zumunta, da yawa sun ce karyane ba kudin gaskene bane musamman mutane daga kudancin Najeriya.

Saidai sun yi shiru bayan da suka ga Bidiyon yanda aka yi lamarin.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ya dawo Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *