
Tauraron dan Tiktok, GFresh ya mika sakon jaje ga Tauraron fina-finan Hausa, Adam A. Zango Wanda yayi hadarin mota.
Adam A. Zango yayi hadarin motar ne a yayin da yake kan hanyarsa zuwa wajan wani wasa da aka gayyaceshi, kamar yanda Gfresh ya bayyana.
Yace abin takaici shine, wanda suka je kan Adam A. Zango da sunan taimako, sun kwashe masa kudi kusan Naira dubu dari hudu(400,000).
Ga jawabinsa kamar haka:
Da yawa dai sun mika sakon Jaje ga Adam A. Zango.