Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sanata Natasha Akpoti ta fice daga majalisa cikin fushi bayan da aka hanata yin magana

Sanata Natasha Akpoti ta fice daga zauren tattaunawa a majalisa bayan da aka hanata yin magana.

Sanata Patrick Ndubueze ne shugaban zaman da aka yi inda aka ga Sanata Natasha Akpoti na ta rokonshi ya barta ta yi magana amma yaki.

Daga karshe dai ta fice daga dakin taron.

Karanta Wannan  Inna Lillahi wa inna ilaihi raji'un: Malamin jami'a ya rigamu gidan gaskiya a dakin Daliba bayan da ya kai mata ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *