Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Duk wanda baya Maulidi ba Musulmi bane>>Inji Sheikh Maqari

Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, duk wanda baya maulidin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ba musulmi bane.

Ya bayyana cewa, Maulidi yana nufin murna da zuwan Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) Duniya, amma yanda mutum ya zabi yayi wannan murnar ne ya banbanta.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Duk da Kotu ta bayar da belinsa, ji dalilin da yasa tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami ya zabi ya ci gaba da zama a gidan yari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *