Friday, January 23
Shadow

Kalli Bidiyo: Fasto da ya lura mata na zuwa cocinsa sanye da riga kawai babu rogar Mama a ciki ya raba musu rigar maman saidai yace ba zasu tafi da ita gida ba, da an gama zaman cocin su cire su aje mai kayansa

Wani fasto ya dauki hankula bayan da aka ga yana rabawa mata rigar mama.

Faston ya bayyana rashin jin dadinsa ne da ganin yanda mata ke zuwa cocin nasa babu rigar mama.

Dan hakane ya raba musu rigar maman amma yace ba zasu tafi da ita gida ba.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1969467628222661084?t=feabGIpcSzv_4kTqje1imw&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Mutane basa yawo shiyasa suke mamaki dan nace an bani kwangilar Biliyan 4 suna ganin karyane, Ni kuma ina yawo, ba kasuwancin da bana yi kuma yanzu haka an sake bani gidajen Naira Biliyan 5 in sayar>>Mansurah Isa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *