Saturday, January 24
Shadow

Kalli Bidiyo: Gwamnan Rivers da Tinubu ya dakatar, Fubara ya dawo Najeriya bayan kwashe makonni 2 yana hutu a kasashen waje

Dakataccen Gwamnan jihar Rivers, Simi Fubara ya dawo gida Najeriya bayan makonni 2 yana hutawa a kasashen waje.

Da misalin karfe 7 na yammacin Ranar Juma’a ne Fubara ya sauka a birnin Fatakwal na jihar Rivers.

Rahotanni sun bayyana cewa, yayi hutunne a kasar Jamus.

Karanta Wannan  Da na so zama shugaban kasa a karo na 3, nasan yanda zan yi in samu, babu wanda ya isa ya hanani>>Inji Tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *