Tuesday, September 8
Shadow

Ji yanda wani Mahaukaci ya kwace Bndighar Soja ya Shekye sojan a Legas

Rahotanni daga jihar Legas na cewa, wani Mahaukaci ya kwace Bindigar Wani Soja a Legas din ta dirkawa sojan Harsashi ya kasheshi.

Lamarin ya farune a Agbowa community, dake Ikorodu expressway a Legas din.

An yi kokarin jin ta bakin ‘yansandan jihar amma lamarin ya ci tura.

Karanta Wannan  Da Matatar Man fetur dina bata yi nasara ba da na talauce dan da duk kadarorina bankuna zasu kwace>>Inji Dangote

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *