Wannan malamin daga kasar Ghana ya nemi a kawo masa karatun Sheikh Dahiru Usman Bauchi guda daya wanda yake karantar da Tauhidi.
Yace kullun Salatun Fatih, Sheikh Ibrahim da sauransu yake jin Marigayin na fada a karatunsa.