Malamin Addinin Islama, Sheikh Musa Asadussunnah ya bayyana cewa, sakaci da kuma laifin shuwagabanni ne ya jefa Najeriya musamman yankin Arewa matsalar tsaro.
Malamin ya bayyana hakane a wajan wa’azinsa.
Malam dai na bayyana muhimmancin yin Sulhu.