Malam Nura Khalid ya bayyana cewa, mafi yawancin abinda zai kai mutanen Arewacin Najeriya wuta, hakkin bayin Allah ne.
Malam ya kawo misali da hakkin ‘ya’ya akan iyaye inda ya kawo misalin masu haihuwar ‘ya’ya su barsu suna watangaririya a titi.