INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Allah Ya Yi Wa Dakta Musa Bara’u Gamji, Na Sashen Koyan Aikin Jarida A Jami’ar Ahmadu Bello Dake Zaria, Rasuwa Yana Tsakar Sallar Tarawih, Jiya Lahadi A Birnin Gusau, Jihar Zamfara.
An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Masallacin Juma’a Na Imam Malik Dake Birnin Gusau, Jihar Zamfara Yau Litinin.
Allah Ya Jikansa Da Rahama!
Daga Jamilu Dabawa