Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Maiwushirya da ‘YarGuda dogayen ‘ya’ya zasu haifa>>Inji Sultana

Tauraruwar Tiktok Sultana ta bayyana cewa, Idris Maiwushirya da Amaryarsa, ‘YarGuda, Dogayen ‘ya’ya zasu Haifa.

Tace kuma game da rayuwar aure, zata gamsar dashi sosai, har saima tafi wasu matan masu cikar zati.

@queensultana120

@Hailey berry @Baban Abbas ๐Ÿคฃ๐Ÿคฃ๐Ÿ’ƒ@sarkinmata

โ™ฌ original sound – ๐Ÿ‘ธQueen sultana ๐Ÿ’žm๐Ÿ’•s๐Ÿ’
Karanta Wannan  Ji Ainahin dalilin da yasa kasar Amurka ta bukaci Gwamnatin Tinubu ta sauke Muhammad Badaru daga Ministan tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *