Sunday, March 23
Shadow

Kalli Bidiyo: Masu son kafa kasar Bìàfrà sun nuna Gwamnonin jihohi 40 na kasar tasu

Masu son kafa kasar Biafra sun nuna Gwamnoni 40 na kasar tasu da suke son kafawa.

An ga bidiyon yanda suke nuna Gwamnonin a kafafen sada zumunta yana yaduwa sosai.

Shuwagabannin kungiyar biyu watau Nnamdi Kanu da Simon Ekpa duka suna hannu inda hukumomi ke zarginsu da aikata laifuka daban-daban.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Abincin da ake baiwa Mahajjata a kasar Saudiyya: Mahajjatan sun koka inda suka ce duk da biyan Naira miliyan 8 a matsayi kudin aikin hajjin bana abincin da ake basu kenan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *