
Wata me yin abinci sayarwa ta dauki hankula bayan da aka ganta tana yin fitsari a cikin miyar abincin da take sayarwa.
Wani karin abin mamaki shine itace da kanta ta dauki bidiyo yayin da take fitsarin.
Da yawa dai sun alakanta lamarin da sihiri dan neman kasuwa