Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyo: Matan shugaba Tinubu 4, amma Remi kawai yake nuna mana, sauran ya boyesu>>Sanata Dino Melaye

Sanata Dino Melaye yawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu tonon silili inda ya bayyana cewa matansa 4.

Yace amma sauran an boyesu saboda wani dalili da ba’a sani ba, yace Remi Tinubu kawai ake nunawa Duniya.

Hakanan yace ‘ya’yansa ma na da yawa amma An fi sanin Seyi.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Karanta Wannan  Kalli Hotunan Ministan harkokin kasashen waje, Yusuf Tuggar da sojojin Najeriya 11 da kasar Burkina Faso ta tsare inda ya tabbatar da an sakesu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *