Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyo: Matashi daga Arewa me karatun Qur’ani ya zarta Mawaki Davido mabiya a Tiktok

Matashi daga Arewa me amfani da sunan Youngalajerh8 a Tiktok dake Karanta Qur’ani ya samu mabiya sama da shahararren mawakin Najeriya, Davido.

Younalajerh8 ya kai mabiya Miliyan 9 a Yayin da shi kuma Davido ke da mabiya Miliyan 8.8.

Hakan yasa mutane da yawa fadin cewa ba sai mutum yayi abin banza ba kamin ya daukaka a Tiktok.

Karanta Wannan  Kasar Saudiyya ta sake kama wata data aikata ba daidai ba, inda aka yanke mara haddi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *