Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyo:Malaman Izala na ta yabon Sheikh Maqari saboda kalaman da yayi akan Mafarki

Malaman Izala da dama na ta yabon Sheikh Ibrahim Maqari saboda kalaman da yayi akan Mafarki.

Maqari ya kore samar da ayyukan addini daga mafarki.

Wannan ne yasa wasu Malam Izala suka rika murna da jin wadannan kalamai tare da fadar cewa, Maqari ya kore ayyukan Dariqa.

Karanta Wannan  Da kasuwancina na habaka sosai, bankuna sun rika aikomin tsala-tsalan 'yan mata dan in mayar da kudin ajiya ta can>>Inji Attajirin Najeriya, Femi Otedola

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *