
Tauraruwar kafafen sada zumunta, Sadiya Haruna ta bayyana cewa tawa Allah, da iyayenta, da mijinta, da Abokan arziki alkawarin ba zata sake yin abin zubar da Mutunci ba a Tiktok.
Sadiya ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa inda take martani kan wasu dake amfani sa sunanta suna damfarar mutane.
Sadiya ta jawo hankalin masu yin da cewa su daina.