Friday, August 14
Shadow

Da Duminsa: Dokar Haraji tana nan zata fara aiki ranar 1 ga watan Janairu>>Inji Shugaba Tinubu

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana cewa, babu gudu babu ja da baya.

Dokar Haraji tana nan za’a yi ta kamar yanda aka shirya watau nan da 1 ga watan Janairu.

Me magana da yawun shugaban kasa, Bayo Onanuga ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar.

Yace Harajin zai kawo ci gaba a Najeriya sosai.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Kasar Jamhuriyar Nijar tace daga yanzu duk wasu kaya da za'a shigar musu dasu daga Najeriya sai an musu daidai a ga komenene a iyaka kamin a barsu su wuce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *