Wednesday, April 29
Shadow

Arewa kadai ba zata iya sa dan takara ya ci shugaban kasa ba>>Tanko Yakasai

Babban dan siyasa daga jihar Kano, Alhaji Tanko Yakasai ya bayyana cewa, kuri’ar Arewa kadai ba zata saka dan takara ya ci zaben shugaban kasa ba.

Yace hakanan kuri’ar kudu kadai itama ba zata sa mutum ya ci zaben shugaban kasa ba.

Yace dole sai yankunan biyu sun hada kai sun kawo dan takara da ya ke da karbuwar da zata sa ya ci zabe, yace kuma dole dan takarar ya zamana yana da kudi.

Yace saboda zaben Najeriya dole sai da kudi ake cinsa.

Karanta Wannan  Karya yake a kafa ya rika zuwa makaranta har ya gama>>Abokin Karatun Ministan Abuja, Nyesome Wike ya karyatashi kan cewa, A mota kirar Mercedes Benz ya rika zuwa makaranta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *