Tuesday, March 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Nakwango ya bar harkar fim ya koma yin Wa’azi, Ji abinda yace da mutane ke ta mamakin ashe dan Izala ne?

Tauraron fina-finan Hausa, Kabir Nakwango ya bar harkar fim inda ya koma yin wa’azi, An ga Nakwango yana wa’azi shi da majabakinsa.

A daya daga cikin Bidiyon wa’azin na Nakwango an ji yana cewa duk abinda bai fito daga bakin Manzon Allah ba, ka barshi.

Hakan yasa wasu suka fara bayyanashi da cewa ashe dan Ahlussunah ne

Karanta Wannan  Kalli Hotunan gawar Halifa Baba Beru, ɗan daban daya addabi Gwammaja, Kofar Mazugal da kewaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *