Sunday, October 18
Shadow

Kalli Hotunan gawar Halifa Baba Beru, ɗan daban daya addabi Gwammaja, Kofar Mazugal da kewaye

Wannan itace gawar Halifa Baba Beru, ɗan daban daya addabi Gwammaja, Kofar Mazugal da kewaye.

Ya rasu sakamakon yin arangama da jami’an tsaron Kano a jiya Talata.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Gfresh Al-amin ya goya matarsa da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *